Crafts By Fatlad

Crafts By Fatlad Resin Art|Lipgloss|Boarded Frame|Printing Services.Online Classes Available. 08161388636
(1)

Resin nArt .Inayi Ina Koyarwa 08161388636 Whastapp Only
04/06/2026

Resin nArt .Inayi Ina Koyarwa
08161388636 Whastapp Only

03/06/2026

Resin Art 🤩.Inayi Ina Koyarwa

03/06/2026

Kunji dai😹🙄

Aini Wasu Tsakanina dasu Allah Ya i*sa ne Kawai.Kuduba Kuga Time Da S**a Qirani Fa🤔Tsakiyar Dare,Washe Gari Ina Jira Dam...
03/06/2026

Aini Wasu Tsakanina dasu Allah Ya i*sa ne Kawai.
Kuduba Kuga Time Da S**a Qirani Fa🤔
Tsakiyar Dare,Washe Gari Ina Jira Dama Su Sake Qira Naci Qaniyarsu.Sai Gashi Wancan Number Da S**a Qira 2.35am Ta Sake Qira Da Safe,Aikuwa Na Dauka Wai Munaso Mushiga Class ne🤔Aikuwa Na Fara Mata Masi*fa🫩Saita Kas*she Wayar🙄.
Nace Zata Kashe*mun aure ne?Ko Rashin hankali Ne?Abun Takaici Itama Matar aure ce fa Harda Mijinta Ne Yafara Magana Ma Kafun Ya Miqa Mata wayar😡.
Dan Girman Allah Ku Dinga Tunani Kafun kuyi Wani Abun.

Resin Tray🥰,Da Hannuna Nayi💃🏼😌Ina Koyarda Resin Art08161388636
03/06/2026

Resin Tray🥰,Da Hannuna Nayi💃🏼😌
Ina Koyarda Resin Art
08161388636

03/06/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah. RESIN ART

02/06/2026

Resin Art

02/06/2026

Assalamu Alaikum. We're Back🤩.Wanda S**ayi Message Ban Amsa Ba Suyi Haquri Dan Allah 🙏Abun Ne Dayawa,Ga Kuma Hidimar Sallah.

Alhamdulillah.Allah ya Maimaita ManaNida Iyalai Na🥰Muna Muku Fatan Alkhairy.
30/05/2026

Alhamdulillah.
Allah ya Maimaita Mana
Nida Iyalai Na🥰Muna Muku Fatan Alkhairy.

Address

Online Business
Kano

Telephone

+2348161388636

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Crafts By Fatlad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share