Gidan girke girke

Gidan girke girke make food with love and passion

Wane irin tuwo zaku iyaci da miyar nan?(MIYAR YODO)
18/01/2026

Wane irin tuwo zaku iyaci da miyar nan?(MIYAR YODO)

18/01/2026

Thank you all. Alhamdulillah

18/01/2026

Celebrating my 5th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

16/03/2025

Alkaki.
Abin buqata
Alkama
Suga dan sawa aciki da kuma yin syrup
Gishiri kadan
Tsamiya/lemun tsami dan y8n syrup
Mai dan zuba aciki da kuma suya.

From Gidan girke girke /yauri kitchen youtube /tiktok

Kisamu alkamarki acire duwatsu awanke, idan kinaso sai ki surfa. Ki kai amaki barji biyu ko kice ayi maki niqan alkaki. Bayan anniko sai kisaka gishiri kadan da suga yadda kikeso.

Awanan danayi nayi anfani da kofi 4 na barzajjen alkamar sai nasaka girishi kadan nasaka kofi 1 na suga saina motse, nakawo mai kofi 1 nazuba nakawo butter rabin leda nazuba na garwayeshi na murza ya hade jiki.
Narufe na barsh awa 4 saina daka har saida yade jikinsa dakyau. Nazo nayi shaping na soya yayi golden brown nasaka a ruwan suga na muntoci na kwashe.

Idan har da mai zaki zaki iya saka kofi 3 na mai acikin kofi 4 na barzajjen alkamar. Idan butter ne sai kisa leda 1.

03/10/2024

Breakfast. Bahaushe yace karin kumallo๐Ÿ™‚

29/06/2024

Mungode da amsoshinku. Kowa yayi kokari ๐Ÿฅฐ

Ina hausawan suke. Wa zaifadama mana sunan abincin nan
28/06/2024

Ina hausawan suke. Wa zaifadama mana sunan abincin nan

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan girke girke posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gidan girke girke:

Share