30/05/2026
‼️ YA AURA TA BIYU A MAIDUGURI — RIKICIN AUREN FARKO YA TSAYA ‼️
‼️ HE MARRIED A SECOND WIFE FROM MAIDUGURI — THE FIRST MARRIAGE CRISIS STOPPED ‼️
Sirin rike gida: Wasu matsalolin aure maganinsu ne mace ta gari
Sirin rike gida: Some marriage problems are solved by a good woman
1. Kullum yana kawo min korafin matarsa. Ita ma tana kawo na shi. Yau daban, gobe daban.
1. He always brought me complaints about his wife. She also brought hers about him. Different issue every day.
2. Zama babu daɗi. Shekara 2 da ta wuce na ba shi shawara: “Je Maiduguri ka nemo mace ta gari ka kara aure.”
2. There was no peace. 2 years ago I advised him: “Go to Maiduguri, find a good woman and marry again.”
3. Tun da ya aura ta biyu, har yau bai kara kawo korafin matarsa ta farko ba.
3. Since he married the second wife, till today he hasn’t brought any complaint about his first wife again.
4. Ga kula, ga girki, ga tsafta, ga hamdala. Gidansa ya yi nutsuwa.
4. There’s care, cooking, cleanliness, gratitude. His home is now peaceful.
5. Zuwan matar ta biyu ya magance masa matsala “ciki da waje.”
5. The arrival of the second wife solved his “inside and outside” problems.
6. Jiya ya kira ni yana godiya. Yana cewa shawarata ta ceci aurensa.
6. Yesterday he called me thanking me. He said my advice saved his marriage.
‼️ DARASI GA MAZA DA MATA ‼️
‼️ LESSON FOR MEN AND WOMEN ‼️
1. Wasu mazan abin da suke buƙata ba saki ba ne, adalci ne da ƙara mata.
1. What some men need isn’t divorce, it’s justice and another wife.
2. Idan za ka kara aure, ka yi adalci. Ka yi da sanin Allah, ba da hassada ba.
2. If you’ll take another wife, be just. Do it with fear of Allah, not out of spite.
3. Mata, idan kin ga mijinki ya sauya da zuwan kishiya, ki duba kanki ma.
3. Women, if you see your husband change after a co-wife arrives, check yourself too.
4. Ba kowanne auren da matsala yana bukatar kishiya. Wasu na bukatar sulhu ne.
4. Not every troubled marriage needs a co-wife. Some just need reconciliation.
Ke kin yarda da ƙara aure ya magance matsala? Ko kuwa sulhu ya fi? 👇
Do you agree that a second marriage can solve problems? Or is reconciliation better? 👇
Ku biyo shafinmu na Facebook kuma ku raba wannan saƙo. Wata na iya samun darasi. 🤍
Follow my page and share this post. Someone might learn a lesson. 🤍