Zinariya

Zinariya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zinariya, Kitchen/Cooking, Abuja.

25/05/2026

Masu sayar da dabbobi a Jos sun koka kan ƙarancin masu siya yayin da masu saye ke to korafin tashin farashi.

Yayin da Babbar Sallah ke ƙaratowa, masu sayar da dabbobi a Jos, babban birnin Jihar Filato, na nuna damuwa kan ƙarancin masu siya, yayin da masu saye ke korafin tsadar dabbobin layya.

24/05/2026

Idan suna cewa za su kawo muku kuri’un Arewa, ku sani ba haka bane. Kada mu bari wani azzalumi ya tilasta mana zaɓen zalunci.

Mu yi katin zaɓe, mu fito ranar zaɓe, mu zaɓi nagartaccen ɗan takara ba tare da duba jam’iyya ba.

Inji Jarumin Kannywood Saddik Sani Saddik

12/04/2026

"APC ta lalata Najeriya, ina kira ga matasa da su shiga jam'iyyar ADC domin kawo sauyi a Najeriya" Hon Habibu Tasi'u Justice

12/04/2026

Hirarmu da Hon. Habibu Tasi’u Justice kan harkar siyasar Jihar Filato da Najeriya.

Mutane 50 Kadai Zasu Samu Babban Discount!Daga ₦35,000❌ ₦18,000✅Kar ka bari wannan garabasa ta wuce ka!🏢 HEAD OFFICE BAU...
11/04/2026

Mutane 50 Kadai Zasu Samu Babban Discount!
Daga ₦35,000❌ ₦18,000✅

Kar ka bari wannan garabasa ta wuce ka!

🏢 HEAD OFFICE BAUCHI STATE!
📍 Shop Block D-No.22 Sa’idiyya Plaza, Ahmadu Bello Way, Adjacent NEPA Head Office, Bauchi State

🏬 BRANCH OFFICE BAUCHI STATE!
📍 Shop Block A, Main Gate, Laushi Market,
Opposite Sir Abubakar Tafawa Balewa Stadium, Bauchi
---
🌐 Visit Us on Social Media:
📌 Facebook | TikTok | Instagram
Mai Agogo

📞 WhatsApp / Call: 08031866089

🙏 Thanks for Your Patronage!
Abdallah Mai Agogo Global Resources

Lauyan jam’iyyar ADC ya bayyana cewa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, (INEC), ta amince a gaban kotu cewa Kwamitin Zartarwa na Ƙasa...
11/04/2026

Lauyan jam’iyyar ADC ya bayyana cewa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, (INEC), ta amince a gaban kotu cewa Kwamitin Zartarwa na Ƙasa (NEC) na jam’iyyar ADC ne ya fitar da shugabancin jam’iyyar karkashin jagorancin David Mark.

Ya ƙara da cewa Bala Nafiu bai gabatar da wata hujja ko takarda da za ta kalubalanci wannan batu ba.

Haka kuma, INEC ba ta gabatar da wata ƙin amincewa ko martani da ya saba wa iƙirarin nasu ba.

11/04/2026

LABARAN TASHAR ZINARIYA TV

16/03/2026

Yayin da Sheikh Abubakar Imam Gana yake yi wa ƙasarmu Najeriya addu’a a ƙasa mai tsarki ta Saudiyya, muna roƙon Allah Ya kawo mana zaman lafiya.

Address

Abuja

Telephone

+2348032911337

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zinariya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zinariya:

Shortcuts

Share