Sirrin Rike Mijinki

Sirrin Rike Mijinki An bude wannan shafi ranar 10/1/2013
Domin fadakarwa, Nishadantarwa, da wayar da kan mutane ta hanyar Girke-girke, magunguna da shawarwari
(1)

Praise be to ALLAH the guide to his path, to whom all service is due, and his bounties and bliss be on messeger
SIRRIN RIKE MIJI TO AS MUCH AS POSSIBLE, EDUCATE, INFORM AND ENCOURAGE MUSLIM WOMEN TO APPLY THE TEACHING SIRRIN RIKE MIJI WANNAN DADALIN BUDE WANNAN PAGE SABODA GYARA ZAMAN AURE DA DAIDAI TA ZAMAN AURE

YADDA AKE DANWAKE:1/2 kwano garin alabo3 cup flour2 cup garin alk**a1 cup garin kuka1 cup kanwa(Ajika da ruwa)Ruwa(iya a...
20/02/2026

YADDA AKE DANWAKE:

1/2 kwano garin alabo
3 cup flour
2 cup garin alk**a
1 cup garin kuka
1 cup kanwa(Ajika da ruwa)
Ruwa(iya adadin kaurin da ake bukata)
Sinadaran hadawa(dandano)
Yaji(iya adadin da akeso)
Kwai(iya adadin da akeso)
Maggi
Soyayyen mai ko manja

Dafarko kina bukatar garin alabo(rogo),alk**a da kuma flour,ni hadasu nake dukka guri daya sai a nikomin su,idan an. Niko sai na tankade na zuba flour iya adadin danakeso,da kuka na yi mixing dinshi sosai, ABUN jan hankali,wanan adadin danasaka adadi ne mai yawa gaskiya sbda na cin mutane goma 12 ne da,amma k**ar cimar mutum 2 sai ayi amfani da alabo kopi 1 flour rabin kopi,alk**a ma rabin kopi.

ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..

Dafarko bayan na tankade garina,na zuba garin kuka akai,na hadashi,sai na zuba jikakkiyar kanwa na akai

Sai na zuba ruwa iya adadin da zai hadamin(jug karami na roba acike) sai nayi amfani da muciya na hadashu sosai,gashinan bayan ya hadu.

Daganan sai ki nemo tukunyarki babba mai wadataccen fadi,ki zuba ruwa kmr rabin tukunyar,ki barshi ya tafaso,bayan ya tafaso saiki matso da kullin danwaken ki,da kuma ruwa a roba karami,saiki dankwali ruwan a hanunki sanan ki debo kullin kmr dai yadda yake a hoton nan

ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..

Saiki jefa cikib ruwanki mai tafasa,(madaidata ko kanana,ko manya duk de yadda k**e so)haka zakiyi tayi harsai kullin ki yakare, saiki rufe tukunyar da murfi ki jira shi ya juya(yatafaso)

Ni normally idan zanyi danwake tafasa sau hudu nake bari yayi,watau idan na rufe tukunyar yayiwo sama k**ar zai zube sai na budeshi na saka matsami na juya sanan na rufe,haka haka har sau hudu,idan kuma baki gane hakan ba saiki debi ruwa a babbar roba,ki tsamo danwaken kadan a matsami ki zuba acikin ruwa,idan yayi kasa to ya dahu,amma idan yana yawo a saman ruwa(floating)to bai dahu ba gaskiya

ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..

Gahinan na zuba yayi kasa,sai na kwashe dukka,na kara daureyewa da ruwa,shikenan sai na serving,zaki soya mai ki dafa kwai (kwai ra ayi ne),azuba mai askaa yaji da dunkulen maggi da kwai saiciπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Idan kika saba da danwake mai alabo gaskiya baza kiso ko wani irin danwake ba sai shi yana da dadi sosai😍

ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..

VANILLA CUPCAKE – Yadda ake haΙ—awaKayan hadi:πŸ˜‹1. Flour (garin fulawa)2. Egg (kwai)3. Butter (man shanu/maraguta)4. Sugar...
16/11/2025

VANILLA CUPCAKE – Yadda ake haΙ—awa

Kayan hadi:πŸ˜‹

1. Flour (garin fulawa)
2. Egg (kwai)
3. Butter (man shanu/maraguta)
4. Sugar (sukari)
5. Baking powder
6. Vanilla flavor

YADDA AKE HADAWA

1. Na fara da zuba flour da butter a kwano, na yi mixing sosai har sai sun hade kuma sukari ya narke a ciki.

2. Na fasa kwai a ciki, na kara mixing sannan na sa vanilla flavor da baking powder.
Sannan na fara zuba flour a hankali kadan-kadan har ya k**a yadda nake so. Na ci gaba da mixing sosai.

3. Tunda tun farko na kunna oven, sai na Ι—auko mazuba na zuba kwabin cupcake. Na saka a oven, bayan ’yan mintoci kaΙ—an ya yi.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬'𝗦 π—žπ—œπ—§π—–π—›π—˜π—‘ 𝗔𝗑𝗗 π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘:
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

14/11/2025

πŸ™†Talauci masifane kanaji kana gani zai hanaka samun abinda kake so.

Kayan Hadi (Ingredients)Shinkafa – kofi 2Kwai – guda 5–6Tumatir – guda 5 manya ko tin 1Attarugu – guda 2–3 (gwargwadon y...
15/09/2025

Kayan Hadi (Ingredients)

Shinkafa – kofi 2

Kwai – guda 5–6

Tumatir – guda 5 manya ko tin 1

Attarugu – guda 2–3 (gwargwadon yadda kake so)

Albasa – guda 2

Tattasai – guda 2

Man gyada ko mai girki – Β½ kofi

Maggi/seasoning – 2 cube

Gishiri – gwargwado

Curry powder – 1 teaspoon

Thyme – Β½ teaspoon

Yadda Ake Yi (Preparation Method)

Mataki na 1: Dafa Shinkafa

1. Ki wanke shinkafar ki da kyau.

2. Ki tafasa ruwa, sai ki zuba shinkafar ki, ki Ζ™ara Ι—an gishiri.

3. Ki bari ta dahu sosai, sannan ki sauke ki ajiye.

Mataki na 2: Dafan Kwai

1. Ki tafasa ruwa a tukunya.

2. Ki saka Ζ™wai ki bari su tafasa na mintuna 10.

3. Bayan sun dahu, ki kwashe, ki kwashe fatar su (peeling).

4. Za ki iya barin su a cikinsu gaba Ι—aya ko ki yanka su biyu k**ar yadda aka nuna a hoton.

Miya (Egg Stew):
1. Ki markada tumatir, tattasai, attarugu da albasa.

2. Ki zuba man gyada a tukunya, ki Ι—an soya albasa kadan.

3. Ki zuba markadadden kayan miya, ki bari ya dahu sosai har ruwan tumatir ya bushe.

4. Ki saka curry, thyme, gishiri da maggi.

5. Ki saka Ζ™wai a ciki, ki bari su tafasa a miya na minti 5–7 domin su sha miya sosai.

SERVING:
Ki zuba shinkafa a faranti, sai ki zagaye da Ζ™wai a cikin miyar tumatir. Ki iya kawata da barkono kore a saman.

2kk

✨ MAGANI MAI BAN MAMAKI! ✨Kana fama da:🚫 Kuraje? 🚫 Fatar jiki mai kaikayi? 🚫 Tsimin jiki?Ka huta daga waΙ—annan matsaloli...
14/08/2025

✨ MAGANI MAI BAN MAMAKI! ✨

Kana fama da:
🚫 Kuraje? 🚫 Fatar jiki mai kaikayi? 🚫 Tsimin jiki?
Ka huta daga waΙ—annan matsaloli ta hanyar maganin halitta! 🌿

πŸ›‘ Abubuwan da ake buΖ™ata:
πŸ₯₯ Man kwakwa na gaske
🌰 Kanumfari

Yadda ake yi:
1️⃣ A jika kanumfari a cikin man kwakwa na tsawon awanni 24.
2️⃣ A shafa a hankali a wurin da matsalar take kullum.
3️⃣ Za ka ga fatar ka ta fara yin kyau, ta zama mai santsi da kyan gani ✨

πŸ’‘ Dalilin da yasa yake aiki:
Kanumfari yana kashe Ζ™wayoyin cuta kuma yana rage kumburi, man kwakwa kuma yana warkar da fata tare da ba ta Ι—anΙ—ano da Ζ™arfi.

βœ… Halitta ne gaba Ι—aya
βœ… Lafiya kuma ingantacce
βœ… Farashi mai sauΖ™i

πŸ’¬ Kaji ka gani! Muna aikawa ko’ina a duniya 🌍

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Rike Mijinki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share